Posts

Showing posts from April, 2025

DARAJOJI 40 GA MAI YIN SALATI GA MANZON ALLAH (SAW).

  DARAJOJI 40 GA MAI YIN SALATI GA MANZON ALLAH (SAW). Kamar yadda Ibnul Qayyim ya kawo a cikin littafin sa, da ya wallafa akan salati ga Annabi saw, mai suna Jala’ul afham.  1). Yin salati Bin umarnin Allah ne.  2). Koyi da Allah swt, shima yana yiwa Annabi saw. salati  3.) koyi da Mala’iku, suma suna salati ga Annabi saw . 4). Samun lada goma. 5). Samun daraja goma.  6.) yafe laifi goma. 7.) Amsa adduar wanda ya fara da salati.  8.) samun ceton Annabi saw . 9.) Gafarta zunubin mai yawan salati . 10.) Allah zai yaye, masa abinda yake damunsa. 11). Zaiyi kusa da Annabi saw. Ranar Alkiyama 12). Wanda yayi salati ya sami ladan Sadaka.  13). Salati sababi ne na biyan bukata. 14). Allah taala Zaiyi salati ga wanda ya yiwa Annabi saw, salati. 15) Salati ga Annabi saw, yana tsarkake mai yawan yinsa. 16). Zai sami bushara da Aljannah. 17). Tsira daga tsananin kiyama 18). yiwa Annabi saw salati yana tuno maka abinda ka manta  19). salati yana cikin hakkok...

Welcome to faidha TIJJANIYYA post

 This blog will surely provide you with a bulky of information about FAIDHA